2023 NECO HAUSA PAST QUESTION THEORY AND OBJECTIVES.
Welcome to Abdul.com.ng, where we have provided you the 2023 neco Hausa past question theory and objective.
1. Kida ya kunshi wadannan,idan ka cire
A. dan ma'abba.
B. kirari.
C. take.
D. waka.
E. zambo.
2. Ware bare.
A. Algaita
B. Kacakaura
C. Kakaki
D. Kaho
E. Sarewa
3..Molo na daya daga cikin rukunin kayan kida na
A. bugawa.
B. busawa.
C. girgizawa.
D. gogawa.
E. kadawa.
4. ____Masu sauraro sun fi bai wa muhimmanci domin fasahar da ke ciki.
A. dan ma'abba
B..kida
C. kirari
D..magana
E. mawaka.
5. A kayan kidan Hausawa garaya na tafiya ne da
A. algaita.
B. caki.
C. ganga.
D..goge.
E. Kwarya.
6. da wannan labari?
A. Fara ba ta kamuwa daga zaune.
B. Komai nisan dare gari zai waye.
C. Komai ya yi zafi maganin sa Allah.
D..Mahakurci mawadaci.
E. Yaro 6ata hankalin dare ka yi suna.
7. ____Danduna da Wakale sun sha bamban ne kawai a
A. bukatarsu.
B. burinsu.
C. ra'ayinsu.
D. sana'o'insu
E. sonsu.
8. Wakale takan yi kiwon 'yan dabbobi da kaji domin
A. abinci.
B. biyan bukatu.
C. biyan haraji.
D. samun abin cefane.
E. sutura.
9. Me ya inganta zamantakewar Wakale da Danduna?
A. Bukatu
B. Hakuri
C. Jin dadi
D. Lafiya
E..Wadata
10. Duk wadannan aikin Wakale ne,in ban da
A. aikin gida.
B. kiwon dabbobi.
C. kiwon kaji.
D. tufkar igiya.
E. yin abinci.
TSARIN SAUTI
11. Wadanne bakake ne ake kira da kinin wasula?
A. /d/,/d/
B. /g/,/c/
C. /k/,/k/
D. /m/,/n/
E. /y/,/w/.
12. Fito da sauti bagande.
A.
/6/
B. /d/
C. /r/
D. /s/
E. /y/.
13. Wasali na gaba kuma na sama shi ne
A. /a/.
B. /i/.
C../e/.
D. 101.
E. /u/.
14. Ana furta wasalin ___ idan le66a suka baje.
A./ou/
B. /au/
C. /ee/
D. /00/
E. /uu/.
15. Gwalangwalantu na da tsarin ga6a kamar haka:
A. BBW/BWB/BW/BWB/BW
B. BWB/BW/BWW/BWB/BW
C. BWB/BWW/BBW/BBW/BW
D. BWW/WBW/BWB/BWW/BW
E. BBW/BWB/BBW/BWB/BW.
INSHA'I
16. Salon jawo hankali a rubutun insha'i ya fi karfi a
A. gabatarwa.
B. gaisuwa.
C. gangar jiki.
D. kammalawa.
E. sakin layi.
17. Rubutun insha'in bayani ba ya bukatar
A. gabatarwa.
B. gangar jiki.
C. kammalawa.
D. kwanan wata.
E. sakin layi.
18. Ana amfani da karan-dori wajen
A. dinke sassan kalma.
B. Karasa wata kalma.
C. maimaita kalma.
D. nuna gurbi a jimla.
E. nuna sabi-zarce.
19. Karshen adireshin mai rubuta wasika kafin kwanan wata?
A.
B.
C. ?
D. ()
E. ;
20. 'Ni ne naka/ki'
Wannan kan zo a
A. adireshin
B. gaisuwar
C. gundarin
D. kammalawar
E. kan labarin
NAHAWU
21. Manunin lokaci mai ci na biyu shi ne
A. a.
B. kan.
C. ke.
D. na.
E. za.
22. 'Audu babban mutum mai fara'a ya mutu?.
Fito da yankin suna a wannan jimlar.
A. Audu
B. Audu babban
C. Audu babban mutum
D. Audu babban mutum mai fara'a
E. Ya mutu.
23. Wakilin suna na daya kuma jam'ishi ne
A. kai.
B. ku.
C. mu.
D. ni.
E. su.
24. bayanau.
A. Badi
B. Dazu
C. Gefe
D. Gobe
E. Yanzu.
25. 'Malam ya tara masara tsibi-tsibi a gona'.
Wannan misali ne na jimla
A. hardaddiya.
B. sarkakkiya.
C. sassauka.
D. tambayau.
E. umurtau.
26. 'Shugaban kasa ya tafi Kasar waje jiya'.
Kalmar da aka ja wa layi ce.
A. aikatau
B. bayanau
C. ma'auni
D. nunau
E. suna
27. 'Takardu kadan Malam ya yi aiki da su jiya'. Fito da kalmar ma'auni a wannan jimla.
A. Jiya
B. Kadan
C. Malam
D. Takardu
E. Ya
28. Ware bare dangane da jinsi.
A. Bare Wasa
B. Bauna
C. Damisa
D. Gada
E. Kada
29. 'Ne da ce' misalai ne na
A. aikatau.
B. amsa-kama.
C. bayanau.
D. dirka.
E. sifa.
30. Wanne ne ba zai dauki dafa cikin-a-ba?
A. Aska
B. Birni
C. Gurgu
D. Murhu
E. Ganga
FASSARA
31. At last! The battle was won.
A. An ci galabar yaki daga Karshe.
B. An ga abokan gaba a Karshen yakin.
C. An yi yaki na karshe.
D. Daga Karshe yakin ya Kare.
32. He was so terrified by arm robbery attack.
Ya yi matukar____da fashin da aka yi.
A. bakin ciki
B. farin ciki
C. fushi
D. razana
E. wulakanta.
33. Federal Ministy released new curriculum.
A. An fitar da sabuwar manhajar A. karatu.
B. Gwamnatin tarayya ta fitar da sabuwar manhaja.
C. Ma'aikatar ilmi ta tarayya ta fitar da sabuwar manhaja.
D. Manhajar ma'aikatar ilmi ta fito.
E. Sabuwar manhajar koyar da karatu ta fito.
34. National Institute for Freshwater Fisheries Research.
A. Cibiyar Bincike Kan Ruwan Kogi Da Kifaye Ta Kasa.
B. Cibiyar Kula Da Halittun Ruwa Ta Kasa.
C. Hukumar Kula Da Rayuwar Dabbobin Daji.
D. Hukumar Tace Ruwa Da Kama Kifi Ta Kasa.
E. Kungiyar Masu Kiwon Kifi Ta Kasa.
35. Comfort is the end result of hardwork.
A. Komin dadin talala saki ya fi shi.
B. Komin nisan jifa kasa zai fado.
C..Kowa ya ci zomo ya ci gudu.
D. Mai rai ba shi rasa motsi.
E. Rai dangin goro ne,hutu yake so.
AL'ADU
36. Wane mukami___ya kebanta ga 'ya'yan Sarki?
A. Majidadi
B. Sarkin dogarai
C. Sarkin fada
D. Turaki
E. Waziri.
37..Ana yi wa Iskoki wadannan hidimomi,in ban da
A. kidan garaya.
B. saka kayan saki.
C.saka takalmin fata.
D. shan kabewa.
E. yanke-yanke.
38. Wasan 'cin wuta" ya ke6anta ga masu sana'ar
A. fawa.
B. gursimeti.
C. Rira.
D. Su.
E. walda.
9. Hausawa kan riya cewa mutum zai yi an gamo idan ya aikata wadannan,in ban da
A. sa tufafi baibai.
B. shara da daddare.
C. zama a bakin kofar daki.
D. zama a mahadar hanya hudu.
E..zama karkashin bishiyar tsamiya.
40. Ware bare dangane da bukukuwan addini.
A. Babbarsalla
B. Cika-ciki
C. Kalankuwa
D. Kirsimeti
E. Takutaha
ADABIN BAKA
41. Ware bare dangane da makadan jama'a.
A. Garba Sufa
B. Mamman Shata
C. Musa Dankwairo
D. Sani Sabulu
E. Shehu Ajilo.
42. Labarin Hausa Bakwai Da Banza Bakwai misali ne na
A. barkwanci.
B. hikaya.
C. tarihi.
D. tarihihi.
E. tatsuniya.
43. Katsinawa na barkwanci da wadannan, in ban da
A. Gobirawa.
B. Hadejawa.
C. Kabawa.
D. Kanawa.
E. Nufawa.
44. Wanne ne ba misalin adabin baka na zube ba?
A..Almara
B. Hikaya
C. Tarihihi
D. Tatsuniya
E .Zaurance.
45. Wane rukunin jama'a ne suka fi kago tatsuniya?
A. Mata tsofaffi
B. Maza tsofaffi
C. Samari
D. 'Yan mata
E. Yara.
RUBUTACCEN ADABI
WASAN KWAIKWAYO
Hauwa, M.B:Abin Da Kamar Wuya
46. Yaran Malam Bala nawa ne?
A. Bakwai
B. Shida
C. Biyar
D. Hudu
E. Biyu.
47. Kishiyar maman Rahma ita ce
A. Amina.
B. Dada.
C. Haja.
D. Indo.
E. Zinatu.
48. Babban jigon wannan littafi shi ne
A. harkar siyasa.
B. kalubalen neman ilmi.
C. neman arziki.
D. nuna jaruntaka.
E. soyayya gamon jini.
49. Muktar dan asaJin wane gari ne?
A. Kaduna
B. Kano
C. Maiduguri
D. Shika
E. Zariya.
50. Mahaifiyarmalam Balana zaune a kan lokacin da ya je gaishe ta da safe.
A. dangaramar daki
B. gado
C.
D.tabarmar kaba
E.tabarmar salla
ZUBE
Katsina,S. I: Turmin Danya
51.Mista Samai Achiba shi ne shugaban
A. gidan abinci,
B. gidan lantarki.
C. kamfani.
D. kwastan.
E. 'yan sanda.
52. Alhaji Hanazuwa ya aiko da kudi a _domin toshiyar baki.
A. Alhaji Baushe
B. Hajiya"Yarjami
C. Jami'an'Yan sanda
D. Kande Mazangi
E. Ma'aikatan Kwastan
53. Alhaji ___ ne ya ci bashin Alhaji Gabatari bai biya ba.
A. Atiku
B. Baushe
C. Dantalle
D. Goga
E..Hanazuwa.
54. Wace ce babbar magajiya a garin Karaini?
A. Hajiya Dija
B. Hajiya Tukurima
C.Hajiya“Yarjami
D. Hajiya Zara
Kande Mazangi.
55. Babban jigon wannan littafi shi ne
A. aikin gwamnati.
B. cin hanci.
C. kasuwanci.
D. neman aure.
E. siyasa.
WAKA
Na'ibi,S.W: Wako Kin Hausa
56. shi ne
A. Malam Hamisu Yadudu Funtuwa.
B. Malam Na'ibi Sulaiman Wali.
C. Malam Salihu Kwantagora.
D. Mujaddadi Shehu Dan Fodiyo.
E. Sarkin Zazzau Aliyu Dan Sidi.
57. 'Wakar Tabban Hakikan''yar kwar ce.
A. daya
B. biyu
C. uku
D. hudu
E. biyar.
58. "Nan da nan gari ya fitittike, Kamar girarsa a murtuke, Wanda aka daure jikin turke, To nan da nan sai mun ka fake,
Dan gudun jikewa ga damina."
A nan, marubucin ya yi amfani da
A. aron kalmomi.
B. dabbantawa.
C. kamantawa.
D. Karangiya.
E. sabi-zarce.
59. “Kar ka bi hanyarta, ba ta gari, Ko ka bi don ba ta kai ka gari, Sai dai ta kai ka cikin hatsari, A maishe ka wawa,kana garari.
A Karshe ta bar ka da rokon dari"
A wannan baitin marubucin ya yi
A. gargadi.
B. habaici.
C. shagube.
D. yabo.
E. zambo.
60. Wakar'Mu Sha Falala' tana da babban amsa-amon
A. -ka.
B. -la.
C.ma
D.da
E. -ya.
PAPER II
Amsa tambayoyi bakwai,daya daga kowane sashe.
SASHE NA I
INSHA'I
1. Rubuta jawabi mai ma'ana a cikin daidaitacciyar Hausa tare da kiyaye ka'idojin rubutu wadannan.
(a). Abubuwan da zan yi domin tafiyar da al'amuran makarantarmu, idan da ni ne shugaban dalibai.
(b). Rubuta wasika zuwa ga abokinka da ke zaune a karkara, ka bayyana masa yadda jami'an kiwon lafiya suke Rokarin fadakar da mutane game da tsabtace muhalli.
(c). Yakin neman zabe a jihata.
(d). Ki naka,duniya ta so shi.
(e). A ra'ayinka wanne ne ya fi illa ga kasa tsakanin laifin shan kwaya da na karya dokar farashin kayayyaki?
SASHE NA II
Amsa tambaya daya daga wannan sashen.
TSARIN SAUTI
2. (a)Yi bayanin abin da ke faruwa yayin furta bakake 'yan tsayau.
(b) Kawo misalai biyar na irin wadannan bakake.
3. (a) Bayyana bambancin da ke tsakanin dogon wasali da gajere.
(b) Kawo misalan dogayen wasula da gajeru uku-uku.
SASHE NA III
Amsa tambaya daya daga wannan sashen.
NAHAWU
(ii) Aikatau ki-karbau
4(a). Yi takaitaccen bayani a kan:(i) Aikatau so-karbau
(b). Kawo misalan su biyu-biyu cikin jinla tare da ja masu layi.
5(a). Yi takaitaccen bayani a kan:
(i) Ma'auni
(ii) Tsigilau
(b). Kawo misalan su biyu-biyu cikin jimnla tareda ja masu layi.
SASHE NA IV
Amsa tambaya daya daga wannan sashen.
FASSARA
- 6. Africa
- Africa my Africa
- Africa of proud warriors.
- In ancestral savannahs,
- Africa of whom my grandmother sings,
- On the banks of the distant river.
- I have never known you
- But your blood flows in my veins
- Your beautiful black bloodThat irrigates the fields
- The blood of your sweat
- The work of your slavery
- The slavery of your children.
- Africa,tell me,Africa.
7. The United Nations International Children's Emergency Fund (UNICEF) has described women and girls equal access to quality education as key to sustainable economic development.
The statement was made during the celebrated World Global Action Week on education with the theme 'Education for Women and Girls'.
UNICEF lamented that 53% of all children out of school remain girls that are denied of right to learn.
It noted that poverty, exploitation and armed conflicts magnify risks that girls faced even as they go to school,forcing many to stay home or drop out in fear of their safety while sexual violence and mass rape are described as clear violation of their right which continues to terrify and severely harm women and girls, denying them access to education.
If the Millenium Development Goals are to be achieved by the 2011 deadline, we must step up efforts to ensure that more girls and women have the opportunity to learn.
SASHE NA V
Amsa tambaya daya daga wannan sashen.
AL'ADU
8. Yi takaitaccen bayanin yadda ake bikin kalankuwa a Kasar Hausa.
9. Bayyana gudunmawa biyar da matasa za su iya bayarwa domin bunkasa al'umma.
SASHE NA VI
ADABIN BAKA
10. (a) Me ake nufi da zube a adabin baka?
(b) Kawo rukunonin adabin baka hudu da suka danganci zube.
11. (a) Me a ke nufi da wakar baka?
(b) Rubuta jigogin wakar baka hudu.
SASHE NA VII
Amsa tambaya daya daga wannan sashen.
RUBUTACCEN ADABI
WASAN KWAIKWAYO
Hauwa,M.B.:Abin Da Kamar Wuya
12. Wace hanya Rahma ta bi domin cimma burinta na ci gaba da karatunta?
ZUBE
Katsina, S. I:Turmin Danya
13. Bayyana yadda jigon cin hanci da rashawa ya mamaye wannan littafin.
WAKA
Na'ibi,S.W: Wako Kin Hausa
14. Yi bayanin zubi da tsarin wakar 'Damina", tare da misalai daga wakar.
0 Comments